Addini

Allahu akubar Musulunci yasamu karuwa Wasu mata Sun karɓi Addinin Musulunci

ALLAHU AKBAR

Jiya wasu bayin Allah sun zo sun musulunta a wajen Tafsir din da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa yake gudanarwa a Jihar Gombe.

Muna Addu’ar Ubangiji ya Tabbatar dasu Cikin Addinin Musulunci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button