Labaran Duniya

Innalillahi Wa’inna Ilaihir Raji’un 😭 Ga Gaskiya dai ta bayyana akan mutuwar Malam Na ta ala.

Innalillahi Wa’inna Ilaihir Raji’un 😭 Ga Gaskiya dai ta bayyana akan mutuwar Malam Na ta ala.

Ayau ne dai kuka waye gari da jin labarin mutuwar fitaccen jarumin masana’antar kannywood Malam na ta ala, jarumin dake taka rawar gani shiri mai dogon zango na DADIN KOWA wanda AREWA24 take Haskawa.

GADAI BIDIYON 

Mutane da dama sun wallafa hotunansa a yayin da yake jinya wanda hakanne ya saka mutane sukaci gaba da Wallahi sakon taziya.

Sai dai a iya binciken da wannan tashar tamu mai albarka yayi mun gano wani lamari sabanin abun da mutane suke wallafawa.

Gadai Cikakken bayanin, Zakuyi Cikakken bayanin ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button