Labaran Duniya

Kalu innalillahi Kalli Yadda wani makoci yayima yar makociyarsa yar shekara5 Fyade a sirinsa yatonu

Kalu innalillahi Kalli Yadda wani makoci yayima yar makociyarsa yar shekara5 Fyade a sirinsa yatonu
Anyi Nasaran kama wani bawan Allah wanda yayima yar makwafcinsa fyade  da yun kurin kasheta  idan ta tona masa a siri, Ma aikata suci nasaran kama wannan mutumin da yayi wannan aika aikan a daren jiya  wajajen karfe 8:00 nadare,
Al umma da dama sunyi ala wadai da wann abida yafaru da wannan bawan Allah bayan yashiga hannun hukuma yana nadama da abinda ya aikata bayan ganin cewa fansa yake dauka akan wannan ma kwafcinsa,
A yanzu sai yana hannun hukuma bisa zarginsa da a keyi akan yiwa yar makocinsa fyade bayan wasu shaidu da suka tabbatar da hakan a gaban mahukumta, kalli cikakken bidiyon daga nan shafin labaraiblog,
FULL VIDEO

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button