Labaran Duniya

Alhamdulillah Wata Budurwa Ta Karbi Addinin Musulunci A Jami’ar Jihar Jigawa

Alhamdulillah Wata Budurwa Ta Karbi Addinin Musulunci A Jami'ar Jihar Jigawa

Ɗalibar wacce ke karatu a jami’ar gwamnatin tarayya dake Dutsen jihar Jigawa ta karɓi addinin Musulunci ne a hannun limamin makarantar kuma tace ba zata iya komawa gidansu ba saboda iyayenta zasu iya yanka ta inda ta nemi a samu wani daga cikin ƴan’uwanta musulmi ya aureta ya riƙeta tare da koyar da ita addinin Musulunci
Don Allah ana roƙon ƴan uwa Musulmi duk wanda yaga wannan labarin ya taimaka wajen tura shi zuwa sauran groups ko Allah yasa a samu wanda zai iya aurenta ya riƙeta muna fatan Allah ya dauwamar da duga-duginta cikin addinin Musulunci

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button