Innalillahi wa’inna ilaihirraj un amarya ta rasu saura sati biyu daurin aurenta a kano…kalla video

Innalillahi wa inna ilaihirraj un kulli nafsin za’ikatul maut rai bakon duniya wata amarya ta rugamu gidan gaskiya ana saura sati biyu a daura aurenta .

wannan amarya mai suna ameerah yar jihar kano ce a unguwar ayagi ana gab da bikinta allah ya karbi kayarsa allah yaji kanta allah yayi mata rahama .

wannan kadai ya isa darasi ga dan adam allah ya shiryamu shirin addinin musulunci ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *