Labaran Duniya

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Yanzu Nan Allah Yayiwa Yar Jarida Amina Aliyu dake Aiki a Albarka Radio bauchi rasuwa…

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Yanzu Nan Allah Yayiwa Yar Jarida Amina Aliyu dake Aiki a Albarka Radio bauchi rasuwa…

Yanzu Yanzu Nan Allah Yayiwa Yar Jarida Amina Aliyu dake Aiki a Albarka Radio bauchi rasuwa

Allah Yayiwa Hazikar Yar Jarida Mai suna Amina Aliyu rasuwa wacce take aiki a gidan albarka radio dake a jahar bauchi, gidan jaridar Rariya Hausa sune suka wallafa wannan rahoton a shafinsu na Facebook.

Muna mata Addu’a ubangiji Allah yaji kanta da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani.

Mun gode da Ziyartar wannan Shafi namu wanda yake kawo maku labarai da dumi duminsu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button